tag:blogger.com,1999:blog-7702678698060132243.post7935797687664436622..comments2024-03-27T06:05:34.045-08:00Comments on MARUBUTAN HAUSA [Hausa Writers Data base]: NURA ADO GEZAWAYusuf M. Adamuhttp://www.blogger.com/profile/07324787466626577751noreply@blogger.comBlogger1125tag:blogger.com,1999:blog-7702678698060132243.post-19348285570229145782011-02-09T04:45:33.068-09:002011-02-09T04:45:33.068-09:00Azahirin gaskiya a duniyar nijeriya musamman banga...Azahirin gaskiya a duniyar nijeriya musamman bangarannmu arewacin najeriya dakwai tarin masu tsantsar basira wanda zaka kasa bayani saidai kawai kanagani kasan daga Allah ne! Da a tunanina a duniyar marubuta Nazir Adam salih(NAS),Shafiu Dauda Giwa, basu dana'uku! Ashe nakuskuro malam nura lallai nayaba sai yau7/2/011 Allah yabani damar karanta daya daga cikin littattafanka Gyara kayanka lallai nayi matukar mamaki ashe akwai masana kimiyyar daka iya bada gudun mawa a Talifi/Adabi da baduk ma wanda ya karanta Adabin kaiyabayarwaba? Masanin Kimiyya mana! duk wanda yaiya samun zarafin kamalla Kwalejin kimiyya irin na kano musamman dawakin Tofa/kudu lalle ya cancanci wannan suna. Ina fatan Alheri ga reka acikin karatunka dama rayuwarka Allah kuma yakara basira. Daga dan'uwa Muh'd Faisal Abdulsalam,Dawakin-Tofa Science College Class 2010Muh'd Faisal Abdulsalamnoreply@blogger.com