Sunday, June 14, 2009

BASHIR OTHMAN TOFAFitaccen dan siyasa kuma hamshakin dan kasuwa wanda kuma ya yanke shawarar yin amfani da basirar da Allah ya yi masa ya zama marubuci. Bashir Tofa ya yi rubuce-rubuce da harshen Hausa bisa zabin ciyar da harshen gaba. Ya wallafa litattafan Hausa da dama wadanda suka hada da na kirkira da kuma na ilmi. Cikin litattafansa da suka fito sun hada da:

Amarzadan a Birnin Aljanu
Amarzadan da Zoben Farsiyas
Kimiyyar Sararin Samaniya
Tunaninka Kamanninka
Kimiyya da Al'ajaban Al-Qur'ani
Gajerun Labarai
Mu Sha Dariya
Rayuwa Bayan Mutuwa

3 comments:

King Leonidas said...

Yaya za muyi mu samu littatafanka mu sauke daga internet?

Yahuza Idris said...

lokuta da dama mukanji amonsu a radio amma bamu samun littatafan a kasuwa,

muddassir sulaiman abdullah said...

All Bashir Othman Tofa's books can be found across Super Stores in Kano and other states of Nigeria. If you are living around "Badala" you can look for the books at Sahad Store, Jifatu Store, Tsadaraki Store, Dan Aljannah Store, Country Mall.....and many others. Ado Ahmad Gidan Dabino is the main distributor of the books collection across the whole Northern states,you can find him at his office in Kano Gidan Dabino Pub.comp.by Sabon Titi on BUK Road,or you can give him a call by his No.