Friday, September 5, 2008

JERIN SUNAYEN MARUBUTAN HAUSA (MAZA)

Wannan jeri ne na marubutan Hausa maza. Jerin ya hada da marubuta na da da na yanzu, kuma ya hada da masu rubutun zube da na wasan kwaikwayo da wake. Wannan jeri bai hada kowa da kowa ba, za mu ci gaba da inganta shi lokaci zuwa lokaci. In wani ya ga cewa akwai marubucin da ya sani ba a sa shi ba to ya tuntube mu. Mun gode kwarai.Abdulkadir Dangambo
Abdullahi Muktar Yaron malam
Abubakar Imam
Abubakar Tafawa Balewa
Abubakar Tunau Mafara
Adamu Muhammed
Ado Ahmad Gidan Dabino
Ahamd Muhammad Zaharaddeen
Ahmadu Ingawa
Ahmed Sabir
Akilu Aliyu
Ali Aliyu Abubakar
Aminu Hassan Yakasai
Aminu Salisu
Aminuddeen Ladan Abubakar (ALA)
Auwalu Yusufu Hamza
Bala Anas Babinlata
Balarabe Yakasai
Bashari Farouk Roukbah
Bashir Sanda Gusau
Bashir Yahuza Malumfashi
Bature Gagare
Dan Azumi Baba C/Ýan Gurasa
Danjuma Katsina
Hadi Abdullahi Alkanci
Haidara Aliyu
Hamisu Bature
Ibrahim Hamza Abdullahi Bichi
Ibrahim Malumfashi
Ibrahim Sheme
Ibrahim Yaro Muhammad
Ibrahim Yaro Yahaya
Idris S Imam
Iliyasu Umar (Maikudi)
Kabir Assada
Kabiru Sulaiman Yakasai
Kabiru Yusuf Ankah
Kubra Abdullahi
Magaji Dambatta
Magaji Lawan Shitu
Maigari Ahmed Bichi
Maje El-Hajeej
Malam Aminu Kano
Muázu Hadejia
Mudi Sipikin
Muhammad Lawan Barista
Muhammad Usman
Munir Mamman
Nasiru G Ahmed ‘Yan Awaki
Nazir Adam Salih
Nura Ahmad
Nura Azara
Saádu Zungur
Sadi Mandawari
Salihu Kontagora
Salisu Maiunguwa D/Iya
Sulaiman Ibrahim Katsina
Umaru Dembo
Umaru Isa Galadanchi
Yushaú Muhammed
Yusuf Lawan Gwazaye
Yusuf M Adamu
Yusuf Shehu
Zaharaddeen Ibrahim Kallah

3 comments:

Muhammad Kabiru said...

salam fatar an wayi gari lfy kuma allah ya kara taimakon ku acikin rubutun ku amin. don allah in akwai wani website wanda zaa iya karan ta littanfai sai ku turo

Muhammad Kabiru said...

salam fatar an wayi gari lfy kuma allah ya kara taimakon ku acikin rubutun ku amin. don allah in akwai wani website wanda zaa iya karan ta littanfai sai ku turo

Anonymous said...

Talatu Wada Ahmed, one of the oldest writers from the North wrote "Wuya Bata Kisa", her latest is "Collective Failure (2012)". call her on 08036254721 and discuss why you feel she should be ignored on your list of prominent Hausa writers.Thank you and keep on with the good work.

Lawal Ahmed