Tuesday, September 9, 2008

SA'ADATU BABA AHMADSa’adatau Baba Ahmad wadda makaranta suke fi sani da Ýar babanta na daya daga cikin fitattun marubuta mata na zamani. A halin yanzu tana karatun digiri na farko a jamiár Bayero ta Kano kuma jamiá ce a Kungiyar ANA Kano da kuma Hausa Authors Forum (HAF). Jerin litattafanta na Hausa da suke fito sune:

Wahala Siradin Rayuwa 1, 2
Yi Wa kai 1,2
Taka Tsantsan da Maza 1,2
Baram-Baram 1,2,3
Kishiya Ba Laifi Ba Ce 1,2,3
Rabon Bawa da Arziki
Mu Kame Kanmu
Auren Yanzu 1,2
Ban Karya Alkawari Ba 1,2,3
Zawaran Zamani 1,2,3
Kaddara ko Kishi 1,2
Birni da Kauye 1,2
Kantafi
Hasken Rana 1,2,3
Sirrin Zuciyata 1,2
Mutuwar Tsaye
Sallamar Bankwana
Zuciyar Kauna
Duhun Dare
Gudun Talauci

No comments: