Friday, September 5, 2008

JERIN SUNAYEN MARUBUTA HAUSA (MATA)

Wannnan jerin sunayen marubutan Hausa ne mata. Shi ma wannan somin tabi ne, muna fatan mu ci gaba da sa sunayen sauran marubuta. Duk wanda ya ga cewa a kwai sunan marubuciyar da ba a saba don Allah ya tuntube mu. Mun gode kwarai.


Aishah Abdulhameed
Aisha Zakari
amina Hassan Abdullahi
Balaraba Ramat Yakubu
Bilkisu Baban Dede
Bilkisu Funtua
Bilkisu Yusuf Ali
Fatima Sulaiman Gunya
Fauziyya Danladi Sulaiman
Habiba Imam Ikara
Hadiza Alfa Mohd
Hadiza Abdullahi
Hadiza Nuhu Gudaji
Hadiza Salisu Sharif
Hadiza Sani Garba
Hafsatu Ahmad Abdulwahid
Halima Yusif Ali
Hauwa Hassan
Jamila Abdullahi R/Lemo
Kilima Abba Siri-siri
Lubaba Ya'u
maimuna I.Y. Yahaya
Maryam Ali Ali
Maryam Kabir Mashi
Nafisa Muda Lawal
Rabiá tu Fagge
Rabi Talle Maifata
Rabi Yusuf Yakasai
Rahama Majid
Saádatu Baba Ahmad
Saliha Abdullahi
Talatu Wada Ahmed
Sadiya Garba Yakasai
Umma Sulaiman Ýan Awaki
Umma Aliyu Musa
Zainab Auwal
Zainab Kabir Biroman
Zuwaira Isa

11 comments:

A A Yusuf said...

Tabbas ina mai jinjina dangane da duk wanda ke bada gudun muwa don ganin wannan shafi ya tafidai dai da lokaci, ina daga cikin masu karatun littafn hausa a da amma yanzu saboda lokaci abin ya faskara. Ina mai yiwa ilahirin marubuta littafan hausa maza da mata fatar alkhairi, musamman irin Ado ahmad Gidan dabini, Larabi da Kuma ibrahim birniwa. bazan manta da da irin kabir mashi, funwa da kuma duk wa'yanda ban anbaci sunayen suba.

Unknown said...

Mallam YUSUF ABDULLAHI BICHI,ya wallafa littafai da dama,kamar Wakar Tarihin Rikicin Najeriya,baituka dubu na Alfiyya ta Tarbiyya,Halayen Kirki guda (70),Ishiriniya Yusufiyya, da sauransu.
Haka kuma Mallamin ya rubuta wakokin Hausa da dama,na addini musamman yabon Manzon Allah SAW,ya kuma yi akan gyaran tarbiyya,zamantakewa da na ilmi.Ya yi kungiyoyin mawaka da dama kamar su Hikma Club da sauransu.
Za ku iya samun shi akan wannan lamba domin karin bayani 0803 468 1880.
Murtala Yusuf Abdullahi

RIDWAN said...

domin samun littafain hausa ziyarci wannan shafi www.share4world.com.ng

Don Ali said...

Ni ina da sha'awar zama marubuci amma har yanzu ban samu tallafi daga wajen kowa ba.
Kuma a yanzu haka ina da littattafai wadanda na rubuta suna ajiye.
Kuma har yanzu ina kan rubutawa, (na rubuta 36).

Hot Hausa said...

Allah ya taimakemu gabadaya.

Unknown said...

Enter your reply...Ina da bukatar bayani kan daya daga cikin takardun da ya wallafa, amma nayi iya kokari nakasa samun ko tarihin marubucin.

Anonymous said...

Inason inkasance aciki

Anonymous said...

abdulrhmumar@gmail.com

Anonymous said...

Bily Abdul

Anonymous said...

abdulrhmumar@gmail.com

Anonymous said...

Abdulrhm Umar